Advertisement
Magunguna

Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar gaba da saurin inzali

Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar gaba da saurin inzali

Maganin karfin maza wanda yake maganin saurin kawowa da kankancewar Azzakari da magance sanyin mara.

Kema ‘yan uwa idan kina son jin dadin rayuwar ki, to ki sanya mijin ki ya dinga yawan cij wadannan abubuwan da na lissafa, in sha Allahu bazai nemi maganganun qara mazantakar mutum ba.

SHAWARA: Ana so mutumin da bashi da aure ya nesanta kansa da cin wadannan abubuwan da aka lissafa a farko.

Ina magana akan abincin da suke qara ruwan maniyi, ba wadanda suke qasa kuzari ba). A lura, wadannan abubuwa ne guda biyu mabanbanta.

Dalili kuwa shine, idan ruwan maniyi yayi kaka yawa, kuma bakka da inda zaka rubar dashi ma’ana baka da aure to tabbar zaka fiskancin qunci.

Amma idan ka yawaita cin abubuwan da suke qara qarfin gaba da sauran su, kamar su gyada, albasa da tattasai, to wannan babu matsala.

Sai magana akan Aya (Tiger nut).

Da yawa mutane sun yiwa Aya mummunar fahimta sun dauka cewa daga mutum yaci Aya, ko kuma ya sha kunun Aya to shikenan cikin qanqanin lokaci sai komai ya chanza. Maganar gaskia wannan chanfi ne kawai.

Gaskiar magana akan Aya shine, a research din da nayi na samu cikakken bayanin cewa, ita aya sai ka jera kwanaki ashirin da uku kana cinta kullum babu qaqqautawa, to a nan ne zata fara aikin ta.

Aikin ta kuma shine, tana qara girman gaba, tana sanya sha’awa mai yawa, tana qara ruwan maniyi, sannan tana sanya kuzari (kamar yadda Rake yake yi).

Allah yasa mudace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button