
Magungunan da suke kara karfin azzakari dadewa yayin saduwa da karin ruwan maniyyi
Magungunan da suke kara karfin azzakari dadewa yayin saduwa da karin ruwan maniyyi
A. Tafarnuwa (Garlic): A cikin duk abincin da mutum yake ci, babu wadda yakai tafarnuwa qara ruwan maniyi.
B. Ayaba (Banana): Banana tana dauke da sinadarin qara ruwan maniyi. Tana daga cikin manyan abincin da mutum Namiji ya kamata ya yawaita ci domin neman ruwan maniyyi.
C. Kifi: Kifi yana cikin jerin manyan abubuwan da suke qara ruwan maniyi da kuma saurin tashin gaba.
D. Madara: Madara ma tana ciki, amma bata kai kifi da tafarnuwa da kuma Ayaba saurin qara ruwan maniyi ba, amma dai ita ma tana daga ciki.
E. Piya (Avocado): Avocado yana dauke da sinadarin Protein sosai. Dan haka aikin sa yana qara kuzari ne a jikin dan adam, sannan kuma shima yana qara ruwan maniyi, saidai shima qarawar sa kamar Madara ne, ma’ana bai kai su tafarnuwa da kifi da Ayaba saurin qarawa ba, amma itama ana so mutun ya yawaita ci.
QARA QARFIN GABA:
A. Tattasai: Tattasai yana daya daga cikin abubuwan da ake so duk Namiji ya jingina wa kansa yawan ci. Saboda tattasai ya fi komai qara qarfin gaba.
Shi tattasai baya qara ruwan maniyi. Kar kayi tunanin idan kana cinsa zai qara maka ruwa, a’a, aikin sa yana qara qarfin gaba ne.
B. RAKE (Sugarcane): Kasancewar Rake yana daga cikin abubuwan da suka fi komai Glucose. Rake yana qarawa Namiji kuzari fiye da yadda mutum yake tunani wajen yin Jima’i.
C. Gyada (Groundnut): Gyada tana da protein. Aikin ta kamar na Piya ne. Tana matuqar qarawa Namiji kuzari sosai.
Sannan yawan cin gyada zai sa kaji baka gaji da Jima’i da wuri ba. Ana so namiji ya jingina wa kansa yawan cin gyada.
D. Albasa (Onion): Albasa tana qara ruwan maniyi, amma ba sosai ba. Dan wasu ma suna ganin kamar a cire ta daga cikin jerin abubuwan da suke qara ruwan maniyi, saboda ba kamar sauran take ba. Ita albasa aikin ta shine, tana qara GIRMAN azzakari ne, musamman idan kana cinta da ‘Danyen qwai.
Wadannan abubuwan da na lissafa, haqiqa idan ka yawaita cin su, wallahi kai da kanka zaka tabbatar da chanjin da kake ji a jikin ka.
Musammam idan kayi sati kana cin su, kuma a cikin satin nan baka sadu da matar ka ko sau daya ba, ma’ana ka shiga hutun yin Jima’i domin ka samu ka ci wadannan abubuwan yadda ya kamata.
To haqiqa duk ranar da ka kusanci matar ka, lalle zata gane cewa Oga ya yi service din engine din sa.
Allah yasa mudace.