
Labaran Hausa
Mai ushirya ya fede Biri har wutsiya kan aike da Murja Kunya gidan gyaran hali
Mai ushirya ya fede Biri har wutsiya kan aike da Murja Kunya gidan gyaran hali
Bayan kotu ta aika da Murja Ibrashim Kunya gidan gyaran hali wandaa anka fi sani da mai wushirya yayi magana akan wannan hukuncin abinda yasani game da kama wannan yarinyar da yan sanda sunkayi har zuwanta gian yari kamar yadda shafin Hausamini sunka ruwaito labarin zakuji bayyani dala dala.
Yanzu Yanzun, Idris Mai Wushirya Ya Warware Komai Kan Batun Tura Murja Ibrahim Kotu Da Ayi. Labarin Da Mu Samu Dazun Shine, Labarin Tura Murja Ibrahim Yar Tiktok, Kotu Kan Batun Cewa Tayiwa Aisha Najamu Da Idris Mai Wushirya Qazafi.
Idris Din Yayi Bayani Game Da Lamarin Ya Kasance Kan Zargin Da Akeyiwa Murja Ibrahim Yar Tiktok.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.