Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Malam Ya Bayyana Gaskiya Game Da Zance Cewa Shi Mazinachi Ne Da Wata Budurwa Ta Bayyana

Malam Ya Bayyana Gaskiya Game Da Zance Cewa Shi Mazinachi Ne Da Wata Budurwa Ta Bayyana

Wani labari da aka tashi da shia safiyar yau shíne na wani labari da aka diiea yadawa a kafafe sada zumunta musamman na Facebook da ake kira ga yan mata da suyi hattara da Malam Ali na kwana chasa’in wai rikakken mazinaci ne ga dai yadda labarin da Kano Media Suka Wallafa yake yawo ake kuma yadashi a shafuka daban daban

Abin da yafi daukar hankali shine ganin tabbas da number da aka finsanin Mahili da ita da ita ne aka tura sakonnin wnd sakonnin sun yi kazantar
da bazamu iya karanta su.anan ba domin an ga me tura sakon nancewa ta zo ko awa daya ne suyi yayi mata kaza da kaza abubuwa dai na badala marasa dadin jin

Gade Cikakken Bidiyan Bayanin Da Malam Ali Yayiwa Tashar Tsakar Gida

 

To Allah Ya Kyauta Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button