
Labaran Hausa
Trending
Masha Allah An Bayyana Katin Auren Isma’il Na Abba Afakallahu Da Ruqayya Umar Dawaiya
Masha Allah An Bayyana Katin Auren Isma'il Na Abba Afakallahu Da Ruqayya Umar Dawaiya
Kamar yadda kuka sani an dade ana ta rade radin soyayya tsakanin Jarumar kannywood Ruqayya Dawaiya da Shugaban hukumar tace fina finan ta Kannywood isma’il na Abba Afakallahu
Haka Yasa Wannan Shafin Yayi Bincike Kan Lamarin Inda muka kawo cewar bayan soyayyar Akwai maganar Aure da zasuyi Nan Bada Jimawa ba
Inda a yau kuma Muka sami labarin katin gayyatar Auren har ya Fita Kamar yadda shafin Fimmagazine Suka Wallafa shi
Masha Allah, katin auren Isma’il Na’abba (Afakallah) da Ruƙayya Dawayya ya fito.
Ɗaurin aure a ranar Juma’a mai zuwa.
Allah ya sa a ce gara da aka yi, amin.
Da Fatan Allah ya Sanya da Alkairi da Samun Zuri’a Dayyaba
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.