
Labaran Hausa
Trending
Masha Allah An Fitar Da Ankon Auran Jaruma Kannywood Halima Atete
Masha Allah An Fitar Da Ankon Auran Jaruma Kannywood Halima Atete
Kamar yadda kuka sani a jiyane aka fitar da katin gayyatar auran Jarumar kannywood Ruqayya Dawaiya da Shugaban hukumar tace fina finan Hausa ta Kannywood isma’il na Abba Afakallahu
Saide Kwatsam ba zato Ba tsamin sai Jin Labarin Fitar da Ankon auran Ita Halima Atete Akaji Kamar Yadda Shafin Officialkannywood Dake kan Manhajar Instagram Akayi
Kalli Wallafawar
Da Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Gaba Daya Da Samun Zuri’a Dayyaba
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben Ra’ayoyinku A sahen mu na tsokaci.