Labaran Hausa
Masha Allah An Saka Ranar Auren Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale
Masha Allah An Saka Ranar Auren Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale

Masha Allah Yanzunan Majiyar Ta Samu Wallafawar Katin Gayyatar Auren Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Kamar Yadda Shafin Kannywoodcelebraty Suka Wallafa
Assalamu Alaikum.
Muna Gayyatar Dukkanin Yan’uwa da abokanan arziki zuwa wajen Daurin Auren @daddyhikima Ranar Juma’at 27 Ga Watan January Inn shaa Allah. Duk Wanda bai samu damar zuwa ba, zai iya tayamu da addu’a.
Anan Kyautata Zaton Abale Ne Ya Bude Yin Auren Jarumai A Wannan Sabuwar Shekarar Da Fatan Allah Ya Baku Zaman Lafiya.