
Labaran Hausa
Trending
Masha Allah An Samu Karuwa A Villa Inda Jikar Shugaban Kasa Buhari Ta Haihu
Masha Allah An Samu Karuwa A Villa Inda Jikar Shugaban Kasa Buhari Ta Haihu
Wata Wallafa Da Muka Samu Yanzu Shine Ta Yadda Shafin Fashionserieng Suka Wallafa Cewar Shugaban Kasa Ya Samu Tattaba Kunne Ta Yadda Jikarsa Ta Haihuwa
Jikar Tasa Mai Suna Maniesha Ta Aure Sahibinta Ne Mai Suna Khalid Wambai Kamar Yadda Shafin Ya Wallafa
Da Fatan Allah Ya Raya Jariri Yasa Masa Albarka
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.