
Labaran Hausa
Masha Allah Daga Wajen Bikin Dr Girema Jarumar Shirin Kwana Casain
Masha Allah Daga Wajen Bikin Dr Girema Jarumar Shirin Kwana Casain
Kamar yadda kuka sani a ranar asabat din da ta gabata ne aka daura Auren jarumar shirin nan mai dogon zango na tashar arewa24 wato kwana casain Dr direma
A yayin da muka sami Wallafar labarin auren mun hagin hotunan wasu jaruman kannywood din da suka halirchi bikin kamar yadda shafin aminiya suka wallafa
Kalli hotunan anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli Wayannan Houtunan zamu so karben a sahen mu na tsokaci a sahen mu na tsokaci.