
Labaran Hausa
Trending
Masha Allah Kwalliyar Nasifat Abdullahi Na Murna Ranar Yancin Kai Na Nijeriya
Masha Allah Kwalliyar Nasifat Abdullahi Na Murna Ranar Yancin Kai Na Nijeriya
Kamar Yadda Kuka Sani A Wannan Satinan Ne Nijeriya Ta Cika Shekaru 62 Da Bata Yancin Kai Wadda Mutane Da Yawa Suka Gudanar Da Nasi Shagulan
Saide Koda Da Ake Ta Ado Jarumin Kannywood Mata Da Maza Da Dama Suna Sun Gudanar Da Nasu Adon Inda A Yau Muka Sami Hotunan Jaruma Nafisat Abdullahi Na Murna Cika Shekaru 62 Da Bada Yanci Kamar Yadda Zakuga Ga Wallafar Anan Kasa
masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.