Labaran Hausa
Masha Allah Malamin Addininn Musulunchi Sheikh Aminu Daura Zai Angwance A Wannan Satin
Masha Allah Malamin Addininn Musulunchi Sheikh Aminu Daura Zai Angwance A Wannan Satin
A Yau Ne Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Auren Aminu Daurawa Wata Budurwa Mai Suna Hafizah Haulatau Aminu Ishaq
Wanda Za’a Daura Auren A Masallacin Juma’a Na Sheikh Mahmud Gumi Rabiu Gusau A Ranar 25/10/2022 Bayan Sallah Juma’a
Kamar Yadda Katin Gayyatar Ya Bayyana
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.