Labaran Hausa

Masha Allah Yadda Aka Karrama Abba El-Mustafa Da Best Actor Of The Year 2022

Masha Allah Yadda Aka Karrama Abba El-Mustafa Da Best Actor Of The Year 2022

Kamar yadda kuka sani a dukkannin shekaru ana karrama jaruman kannywood da suka nuna hazzakarsu a cikin Wani shirin fim din da yayi Suna

Saide a wannan shekarar ta 2022 munga yadda aka Karrama jarumin kannywood Abba El Mustafa da kyautar best actor of the kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Instagram

Kalli wallafar anan Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button