Labaran Hausa
Trending

Masha Allah Yadda Iyalan Shugaban Kasa Suka Gudanar Da Nasu Murna Cikar Shekaru 62 Da Bawa Nijeriya Yanci

Masha Allah Yadda Iyalan Shugaban Kasa Suka Gudanar Da Nasu Murna Cikar Shekaru 62 Da Bawa Nijeriya Yanci

Kamar yadda Kuka a Jiya Asabat aka Gudanar shagulgulan Murna Cika Shekaru 62 Da Bawa Nijeriya Yanci Wadda Da Dama Daga Kasarnan Sukayi Shiga Ta Alfarma

Saide Koda Da Muke Bincike Mun Gano Wata Wallafawar Da Mai Dakin Buhari Aisha Na Hotunan Alfarma Domin Nunawa Duniya Irin Murnarta Na Wannan Ranar Kamar Yadda Zakuga Wallafar Tata Tare Da Hotunan A Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button