
Labaran Hausa
Masha Allah Yadda Iyalan Umar M Sharif Suka Ziyarachi Sabon Shagon Mai Shadda Da Ya Bude
Masha Allah Yadda Iyalan Umar M Sharif Suka Ziyarachi Sabon Shagon Mai Shadda Da Ya Bude
Kamar Yadda Kuka Sani A Kwana Ake Tattauna Batu Kan Sabon Shagon Atamfa Da Shadda Da Abubakar Mai Shadda Ya Bude
Saide Sabon Shagon Anyi Shagulin Budeshi Inda Mutane Da Dama Da Abokan Arziki Suka Halirchi Wajen Budeshi Domin Tayashi Da Murna
Inda A Yau Kuma Muka Sami Wallafar Da Yayin Na Godiya Ga Umar M Sharif Tare Da Iyalansa Da Suka Halirchi Sabon Shagon Nasa Kamar Yadda Zakuga Wallafawar Anan Kasa
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Wallafawar Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.