Advertisement
Labaran Hausa

Masu Son Aure Na Miyasa Suke Min Son Ragumin Yara Cewar Jaruma Kannywood Hadiza Gabon

Masu Son Aure Na Miyasa Suke Min Son Ragumin Yara Cewar Jaruma Kannywood Hadiza Gabon

Da wannan batu na rashin auren wari ga mata musamman masu neman na kansu da suka samu rufin asiri suke dosar shekarun da ake ganin suna shirin wace shékarun auren muka gano muku wata tattaunawada akai da Jaruma Hadiza Gabon dake cikin irin jerin matan Da Ki Aure

Irin wayannan mata ana danganta su da ruwan ido ko fadin rai sun fi karfin irm mazan da ke zo musu da bukatar auren da sauran su amma Hadiza a nata bangaren datakai mata tambaya ta musanta hakan inda ta bayyana taya mutum yana son auren ta zai zauna a gefe yana cewa tana da girman kai koo ruwan idoko ita me kudi ce bazata kula shi ba tare da ya zo ace yana Sonta gadai tattaunawar yadda ta kaya

Kalli Bidiyan Tattaunawar Anan Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button