Advertisement
Magunguna

Maza kawai: Maganin matsalar saurin kawowa da wuri a lokacin saduwa

Maza kawai: Maganin matsalar saurin kawowa da wuri a lokacin saduwa

Akwai mazan dake da matsalar saurin kawowa lokacin da suke jima’i to irin wadannan mutane kayansu ya tsinke a gindin kaba, domin akwai maganin mai inganci sosai akan wannan matsalar.

Yadda za’a hada maganin wannan matsalar shine.

Asamu sassaken icen turare wasu suna cemasa dogon yaro ko zaiti ko Malli, sai a dafa shi da jar kanwa kadan arika sha.

Asha kofi daya na maganin sau biyu a rana zuwa kwana bakwai, to insha Allahu kai da wannan matsalar kunyi hannun riga, insha Allahu sai dai kabawa wani labari da yardar Allah.

Sannan kuma ga yadda zaku hada maganin ciwon Nono na mata.

Ciwon nono wani nau’i ne daga cikin cututtuka dake addabar mata, musamman wadanda suke da shekaru daga talatin 30 zuwa sama da haka. Ciwon nono, kamar yadda wasu ke kiransa da “Sankaran mama” yana haifar da rashin kuzari ga mata da yawa, da kuma wasu abubuwan daban.

Duk wacce take fama da ciwon nono, babban abinda zata saka a gaba shine, tabbatuwar ta samu lafiya, musamman idan tana shayarwa.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka ;

– Garin shammar
– Garin hulba
– Ganyen jirjir
– Zuma

Bayanin Yadda Za’a Hada ;

Zaki samu dukkan kayan hadin da aka lissafo a sama, sannan sai ki tafasa su duka a cikin abinda kika ga yafi sauki, ki zuba zuma a ciki ki dunga sha har tsawon lokacin da wannan hadi zai kare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button