Advertisement
Labaran Hausa

Momee Gombe, Fati washa, Zpreety, sun wallafa zafafan hotunan su na murnar Happy Independence

Momee Gombe, Fati washa, Zpreety, sun wallafa zafafan hotunan su na murnar Happy Independence

Suma dai jaruman masana’antar kannywood masu tashe a yanzu Momee Gombe, Zpreety da kuma Fati washa, sun wallafa zafafan hotunan su na Happy Independence wanda suka dauki hankulan jama’a.

Kamar yadda kuka sani dai a jiya ne al’ummar kasar Nageriya suke ta murnar cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan kasar Nageriya, inda jama’a ke ta sanya kaya mai launin tutar Nageriya suna nuna farin cikin su.

To suma dai jaruman kannywood din sun ce ba za’a barsu a baya ba inda suke ta wallafa kyawawan hotunan su na nuna murna da farin ciki na cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan Nageriya.

To a yanzu dai mun sake samin wasu zafafan hotunan jaruman kammywood mata, Momee Gombe, Zpreety, Fati Washa, inda suke nuna murna da farin cikin cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan kasar Nageriya.

Ga hotunan nasu a kasa domin ku kalla.

(1) – Momee Gombe

Momee Gombe

(2) – Fati Washa

(3) – Zpreety

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button