
Labaran Hausa
Murja Ibrashin da abokiyarta sun wallafa kyawawan hotunan da suka dauki hankulan jama’a na Happy Independence
Murja Ibrashin da abokiyarta sun wallafa kyawawan hotunan da suka dauki hankulan jama'a na Happy Independence
Murja Ibrashim Kunya ta sake wallafa wasu kyawawan hotunan ta na Happy Independence bayan wanda ta wallafa a baya.
Sabbin hotunan da Murja ta wallafa sun dauki hankulan jama’a da dama ganin yadda tayi kyau sosai a cikin kaya mai launin fari da shudi, ta dauki hotunan tare da wata abokiyarta domin su nuna suma suna farin ciki da cika shekaru 62 da samin ‘yan cin kan kasar Nageriya.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.