
Labaran Hausa
Naziru M Ahmad Ya Saki Sabuwar Wakar Nasarar Da Abba Gida Gida Yayi Akan Gawuna
Naziru M Ahmad Ya Saki Sabuwar Wakar Nasarar Da Abba Gida Gida Yayi Akan Gawuna
Fitaccen mawakin sarkin waka Nazir M Ahmad wanda ya fitar da gundutuwar wakar Nasarar Abba Gida Gida.
Wanda yayi kalamai sosai a cikin wannan wakar inda yayi habaici sosai a cikinta.
Ana gab da zabe rarara ya bar tafiyar Sha’aban sharada ya dawo tafiyar Nasiru Yusuf gawuna da Garo inda shi kuma nan yabar tafiyar ya koma NNPP.
Ga kadan daga cikin bidiyon nan ku saurara.
Nan gaba kadan in sha Allah zamu kawo muku cikakkiyar wakar.