Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Naziru Sarkin Waka Yasha Alwashin Daure Duk Wadda Ya Kara Zaginsa

Naziru Sarkin Waka Yasha Alwashin Daure Duk Wadda Ya Kara Zaginsa

A jiyane Sarkin Waka ya wallafa Wani video Yana rokon mabiyansa da wallafa shi a shafukan su da salon due to a TikTok domin kauracewa gargadinda dandalin sukayi Masa in ba haka ba zasu rufe Masa shafi Idan ya Fito ya Nemi alfarma Masoyansa domin ta haka ne kawai zai ceto shafinsa Daga Barazanar shi da Ake

Duk Wanda ya sake zagina zan dauki mataki Akai Koda ace iyayensa zasu kama kafata suna Bani Hakuri saina fincike saide ace Bani da mutunchi

kamar yadda zakuga bidiyan anan Kasa

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button