Advertisement
Labaran Hausa

Rigima bata kare ba: An sake komawa Kotu akan Hadiza Gabon da mutumin da yace ta cinye masa kudade taki auren sa

Rigima bata kare ba: An sake komawa Kotu akan Hadiza Gabon da mutumin da yace ta cinye masa kudade taki auren sa

Har yanzu dai sulhu ya gagara tsakanin jarumar masana’antar kannywood “Hadiza Gabon” da wanda yakai kararta ta cinye masa kudade kan cewa zata aure shi.

Har yanzu dai ba’a yi sulhu ba a tsakanin jaruma Hadiza Gabon tare da wanda yake Karar ta kan cinye masa kudaden sa da niyyar cewa zata aure shi.

Anyi zaman kotu wajen sau biyu inda me karar yace ta cinye masa kudade kimanin Dubu Dari Uku N300,000, da wasu abeben akan cewa zasuyi aure wanda daga baya kuma taki amincewa ta watsar da maganar.

Duk da cewa matune har kotun sukaje domin kallon karar jarumar da akayi amma duk da ba’a samu masalaha ba bayan tsawon lokaci da aka dauka.

Ga cikekkiyar bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button