Advertisement
Labaran Hausa

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna Iye

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna Iye

Ficaccan jarumi kuma mawakin masana’antar kannywood Ado Isah Gwanja, ya fitar da sabuwar wakar sa mai suna Iye.

Sabuwar wakar ta Ado Gwanja mai suna Iye ta dauki hankulan jama’a da dama inda dubbannin mutane suka saurari wakar a tashar Youtube ta Ado Gwanja.

Zaku iya sauraron sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna Iye a bidiyon a muka sanya muku a kasa, domin kuji irin salo da baitukan da sabuwar wakar tazo dasu.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button