
Labaran Hausa
Sabuwar Wakar Da Ali Jita Yayiwa Abba Gida Gida Bisa Nasarar Da Yayi Akan Gawuna
Sabuwar Wakar Da Ali Jita Yayiwa Abba Gida Gida Bisa Nasarar Da Yayi Akan Gawuna
Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “Abba Gida Gida”
Shine a yau a zo da wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Tauraruwa waka ce da fitaccen mawakin ya rera domin yayi kalamai da kafiya sosai a cikin wannan wakar.
Zaku iya amfani da download mp3 domin saukar da wannan wakar a wayoyinku.
Masu Saurarinmu A Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.