
Labaran Hausa
Sabuwar Wakar Nazifi Asnanic – Kidan Amana Abba Gida Gida
Sabuwar Wakar Nazifi Asnanic – Kidan Amana Abba Gida Gida
Shahararren mawakin nan na siyasa da ke jihar kano Nazifi Asnanic wanda yake shima dan Kwankwasiyya ne.
Yayi sabuwa wakarsa mai suna kidan Amana Abba Gida Gida wadda yayiwa zaɓaɓɓen gwamnan jihar kano Abba Gida Gida .
Abba Gida Gida yana da masoya yan fim da mawaka sosai a cikin masana’atar Kannywood.
Yayi wannan wakar ne domin taya Abba Gida Gida da masoyan Abba Gida Gida da jagororansu kwankwaso.
Masu Saurarinmu A Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci