
Magunguna
Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani
Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani
Amma Akwai Alamomi Da Ya Kamata Da Ku Sani Kafin Yin Magani Da Zaku Kiyaye Kawunanku Daga Su
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:
- Jin Zafi Lokacin Jima’i
- Kaikayin Gaba
- Fitar farin ruwa agaba
- Gushewar Shaawa
- Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
- Kankancewar Gaba
- Saurin Inzali
- Kaikayin Matse matsi
- Kaikayin Gaba
- Gushewar Shaawa
- Da Sauransu.
ABINDA ZA’A NEMA
- A samu namijin goro guda 5
- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
- a samu tafarnuwa guda 3 ko
- lemon tsami guda 1
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.
Insha Allahu zaa sami waraka
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati