Advertisement
Labaran Hausa

Saurayin Kuruciyar Rahama Sadau Ya Bayyanawa Duniya Irin Kewar Kalaman Soyayyar Da Tayi Masa

Saurayin Kuruciyar Rahama Sadau Ya Bayyanawa Duniya Irin Kewar Kalaman Soyayyar Da Tayi Masa

A Wata Tattauna Da Jarida Freedom Radio Nigeria Da Tayi Da Wani Matashin Dan Jarida Mai Suna Shu’aibu Abdullahi Kwanaki Hudu Da Suka Gabata Ya Bayyanawa Irin Kewar Kalaman Da Budurwa Kuruciyar Tayi Masa Wadda Ta Kasance Jarumar Fina Finan Hausa Ta Kannywood

Matashin Ya Bayyana Irin Kalubalin Da Ya Samu A Rayuwa Wadda Har Yakai Ga Cima Wasu Burika Yanzu Wadda Har Akayi Masa Tambaya Akan Cewar Miye Alakarsa Da Rahama Sadau Sai Yace

Rahama Sadau Classmate Dinsa Ce A Secondary School Kuma Bankinsu Daya Inda Kasancewar Kusancin Dake Tsakaninsu Ne Har Yayi Sanadiyyar Alakar Soyayyarsa Da Rahama Sadau Wadda Ta Kasancewar Jarumar Kannywood

Shu’aibu Ya Bayyana Cewar Soyayyarsa Da Rahama Sadau Har Yanzu In Ya Tunan Irin Kalaman Da Sukewa Juna Yana Jin Wani Annushuwa Domin Kowa Yana Tuna Rayuwa Makaranta Yana Jin Wani Kaiwa A Zuciyar

Inda Ya Bayyana Cewar Kasancewar Yanzu Ta Zama Jaruma Wadda Ta Haskaka Ne Yasa Yake Shayin Shiga Al’amarin Wadda Koda Jarida Demokradiya Da Yankewa Aiki Su Bukaci Da Yayi Tattaunawar Da Jarumar Amma Hakan Bai Samu Ba Kasancewar Ya Tura Mata Da Sako Ta Email Amma Ba’ayi Masa Reply Ba Wadda Yake Tunanin Ma Bata Kasarnan A Halin Yanzu

Wadda Yanzu Haka Ya Bayyanawa Duniya Baya Jarumar Yayi Soyayya Da Wasu Yan Mata ,Kasancewar Babu Rabo Har Yanzu Yan Gwada Sa’arsa Domin Samun Wace Zata Zamar Masa Uwar Dakinsa’

Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Tattaunawar Anan Kasa

 

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button