Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Subhanillahi Bidiyan Safara’u Kwance Kan Mr 442 Ya Dauki Hankula Al’umma

Subhanillahi Bidiyan Safara'u Kwance Kan Mr 442 Ya Dauki Hankula Al'umma

Bidiyon Safara’u Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Cece Ku Ce, wani bidiyo daya bulla yanzu a Shafin Tiktok Na Mawakin Nan Mr442 Tare Da Abokiyar Aikinsa Safara’u, Inda Suke Raira Wata Waka Tare Da Kwanciya Kan Gadon Bayansa.

Bidiyon Safara’u Kan Gadon Bayan Mr 442 Ya Jawo Cece Ku Ce, wani bidiyo daya bulla yanzu a Shafin Tiktok Na Mawakin Nan Mr442 Tare Da Abokiyar Aikinsa Safara’u, Inda Suke Raira Wata Waka Tare Da Kwanciya Kan Gadon Bayansa.

A Kullun Dai Mawakan Suna Ta Kara Jawo Abun Surutu Domin Ire Iren Abubuwan Da Suke Aikatawa Yana Wuce Gona Da Iri. Idan kuka lura da video din sunayin video call ne da masoyansu Yayin Da Su Kuma Ko A Jikinsu Abun Da Sukeyi Kwata Kwata Kamar Baya Damunsu

Idan baku mantaba akwai labarin da muka kawovmuku wanda kukaji Murja Ibrahim Tana Bayani Kan Cewa Ita Tunda Suke Da Mr 442 Bai Taba Nemanta Da Alfasha Ba. Haka Zalika Bai Taba Neman Safara’u Ba. Domin Ita Safara’u Ba Budurwarsa Bace. Sweet Malika Ce Budurwarsa. Ya dauki Safara’u a matsayin kanwarshi

Don Haka Mutane Su Daina Yada Jita Jita Da Sukeyi Kan Cewa Wai Mr 442 Yana Iskanci Dasu.

Wakar Da Suke Rairawa Mai Suna Layi Layi. Ga Bidiyon Mun Kawo Muku. Ku kalla

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button