Advertisement
Labaran Hausa

Subhanillahi Bidiyan Yadda Yar Aiki Aka Kamata Tana Zuba Guba A Abinchi Yan Gida Da Take Dafawa

Subhanillahi Bidiyan Yadda Yar Aiki Aka Kamata Tana Zuba Guba A Abinchi Yan Gida Da Take Dafawa

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kalli Yadda Aka Kama Wata Mai Aiki Tana Zuba ruwan Guba Cikin Abinci da take dafawa a Gidan da take Aiki.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Kamar dai yadda aka sani Wannan ba wani Abin mamaki bane a Zamanin da muke ciki Yanzu domin ansha kama masu aikace aikace a Gidajen masu kudi da irin wadannan Munanan Dabi’un.

Wannan ma dai gata nan an kama ta tana zuba ruwan guba acikin abincin da take dafawa masu gidan, Sai dai Allah ya tona asirin ta kafin abinda take nifi ya faru.

Allah ya kiyaye na gaba Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

Kalli Cikakken vedion anan

 

Allah Ya Kiyaye Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button