
Labaran Hausa
Subhanillahi Yadda Ango Ke Rawar Iskanchi Tun A Wajen Dinnar Biki Da Amaryarsa
Subhanillahi Yadda Ango Ke Rawar Iskanchi Tun A Wajen Dinnar Biki Da Amaryarsa
Ke Duniya Ina Zaki Damu Wani Bidiyan Daya Karade Kafar Sadarwa A Twitter Shine Ta Yadda Wani Ango Yake Rawar Rashin Da’a Da Amarya Tun A Wajen Dinnar Biki Kamar Yadda Wani Shafi Mai Suna Nick’s Pizza Suka Wallafa
Subhanillahi Mutane Da Yawa Da Suka Kalli Wannan Bidiya Sunyi Sukan Ra’ayi Akan Bidiyan Domin Baibi Hanyar Koyar Wa Na Addini Da Al’adu Ba
Kalli Cikakken Bidiya Anan
Irin Wannan Abubuwan Da Yake Faruwa Yana Daya Daga Cikin Abuda Yake Haddasa Raina A Tsakanin Ma’aurata
Domin Tun A Gaban Mutane Kake Zubda Mutunchi Ka Wajen Yin Abubuwa Na Bidala Koda Kasancewar Matar Kace Hakan Baiyi Koyi Da Addini Ba Sannan Da Al’adar Kunya Ta Malam Bahaushe Da Fatan Allah Ya Shiryemu Damu Da Iyalanmu Gaba Ki Daya .