Advertisement
Labaran Hausa

Subhanillahi Yadda Kani Ya Kashe Yayansa Ta Hanyar Daba Masa Wuka A Hadejia

Subhanillahi Yadda Kani Ya Kashe Yayansa Ta Hanyar Daba Masa Wuka A Hadejia

A Jiya asabat aka muka Sami Wani Mummunan Labari ta yadda Wani Matashi Mai Suna Muhammad A Adamu Da Ake Was Inkiya Da Kamaye Ya Kashe Wanda Mai Suna Hamisu Ta Hanyar Daba Masa Wuka

Wannan Al’amarin Ya Faru A Ankun Dake Hadejia Jihar Jigawa Inda Marigayin Da Ana Zaton Za’ayi Aurensa A Jiya Asabat Sai Aka Daga Auren Nasa Zuwa Wani Lokaci Kamar Yadda Makusantan Marigayin Suka Bayyana

Shafin Kyautablog Yayi Cikakken Bincike Kan Lamarin Inda Aka Gano Cewar Rigimar Tasu Ta Samo Asali Ne A Dalilin Cokalin Cin Abinchi Wadda Marigayin Ya Daukar Domin Cin Abinchi Sai Kaninsa Nasa Ya Nuna Cewar Sai Ya Bashi Cokalinsa Daga Nan Kuma Sai Rigimar Ta Barke Har Kaninsa Ya Soki Yayan Nasa Da Wuka Wadda A Lokacin Da Aka Kashi Asibiti Jininsa Ya Kare Yace Ka Garinku Nan

A Yanzu Haka De Matashin Yana Karkashin Kulawar Yan Sanda Domin Kara Bincike Kan Lamarin Da Fatan Allah Ya Rabamu Da Aikin Tsautsayi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button