Advertisement
Labaran Hausa

Tana tsaka da jego bayan ta haihu ta kama mahaifiyarta da mijin ta suna lalata a kan gadonta

Tana tsaka da jego bayan ta haihu ta kama mahaifiyarta da mijin ta suna lalata a kan gadonta

Wata mata ta tona asirin yadda ta kama mijinta da Mahaifiyarta suna lalata a cikin gidan ta lokacin da take jego.

A cikin bidiyon da muka samu daga tashar “Tsakar Gida” dake kan manhajar Youtube, Dr. Abdullah Gadon Kaya ya bayyana yadda wannan musiba ta faru da kuma yadda zamu kare kanmu daga sake faruwa a nan gaba.

Kamar yadda budurwar mai suna khadeejah manaf ta wallafa a shafinta na twitter cewa, bazan iya cigaba da boyewa game da yadda nakeji ba don Allah kuyi min addu’a ina da bukatar miji ni ‘yar jihar gombe ce.

Jim kadan da wallafa wannan bukata ta ta ta neman mijin aure mutane suka shiga wallafa ra’ayin su akai, masuyin addu’a nayi masu nuna amincewar suga bukatar ta ta neman mijin aure suma nayi.

Sai dai har yanzu ba’a sake ji daga bakin budurwar ba game da batun ko ta samu ko kuma har yanzu tana cigaba da neman.

Ga cikekkiyar bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button