
Tashin Hankali Gwamnati Zata Talauta Mutane Da Tsarin Chanja Fasalin Kudin Nijeriya Malamai Sunyi Caa Kan Lamarin
Tashin Hankali Gwamnati Zata Talauta Mutane Da Tsarin Chanja Fasalin Kudin Nijeriya Malamai Sunyi Caa Kan Lamarin
A kwanakinnan wani batu ke yawo da ke tabbatar da Gwamnatin tarayya n shirin chanja fasalin kudaden kasar kudin da waunan chanjin fasali zai shafa sun hada takardar Ni000.N S00 V200 da kuma N100 Sai dai wannan batu ya tashi hankalin mutane da dama inda ake ta cece kuce kan batun inda wasu ke ganin hakan ya dace wasu ko na ganin wata gutunguila ce kawai ta son durkusar da wasu
A wani bangaren ana ganin wannan sabon chanji ba kowa zai shafa ba tunda har an bada lokaci wada tacce da in mutum yaná da tsabar kudin ya kai su banki za’a karba kuma insabbin sun fito a bashi su inda su kuma hukumomin tsaro da hana yiwa kasa ta’andaci zasu saka ido su waye zasu kai tsabar kudi da lissafai domin bincike ga wanda basu yadda da su ba
wannan yasa ake gánín koda za’a gurgunta to marasa gaskiya barayi gwamnati da masu garkuwa da mutane zaa durkusar ba masu kudin halaliya da suka nema ta tsaftatacciyar hanya ba domin duk wanda ke da kudin da ya tara ta tsaftatacciyar hanya bamai shanyin kaisu banki ha komai yawan su
Ana ta bayyana raayoyi dai kan batun inda a bangaren malamai kuwasuka dinga kira ga gwamantin cewa wannan tsarin bazai haifar da da mk ido ba inda suka bayyana dalilian su kamar yadda zaku ji
Kalli bidiyan anan
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.