Advertisement
Labaran Hausa

Tsohuwar jaruma Safiya Musa ta bayyanawa duniya abunda yake sakata kuka

Tsohuwar jaruma Safiya Musa ta bayyanawa duniya abunda yake sakata kuka

Jarumar a cikin fefen bidiyon data sanya daga karshe ta bayyanawa duniya abunda yake sakata kuka idan ta tuna da rasuwar Mahaifin ta,wanda take matukar kauna da kuma kewarsa.

Idan mai karatu bai manta ba,Safiya Musa tana daya daga cikin tsoffin Jaruman Kannywood da suka bada gudunmawar da baza’a taba mantawa dasu ba a tarihin kafuwar Kannywood.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Kalli Bidiyan anan

masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button