
Tsohuwar Matar Zango Maryam Ab Yola Sun Saki Wani Bidiyo Tare Da Mijinta Da Ya Jawo Musu Martanin
Tsohuwar Matar Zango Maryam Ab Yola Sun Saki Wani Bidiyo Tare Da Mijinta Da Ya Jawo Musu Martanin
Kamar Yadda Kuka Sani Tsohuwar Matar Zango Maryam Ab Yola Tayi Aure Wadda Ta Sanadiyyar Haka Yasa Aka Daina Jin Duriya Ta
Saide Bayan Tayi Aure Ne Bayan Wasu Lokaci Sai Aka Hangi Bidiyan Ta Da Mijinta Wadda Mutane Sukayi Martanin Akan Bidiyo Duk Da Kasancewar su Ma’aurata Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan
Martanin Mutane
user3116694557730:
wih nayi wanna posting din sai an zauna family meeting akaina
Fateematu:
My advice sister I’m really happy for u but Dan Allah ki daina post komai dagannida gidanki cause of evil eye ki riki mijinki
hauwaukabirshehu:
Masha Allahamma Kudena yin post irin wannan kowa yaganku yasan ma ‘auratane ba se kun nunawa duniya ba Dan allah
Eyshertullah:
Kai Masha allah abun Sha awa Allah ya
dawwamar muku da farinciki har abada.
Salma Uba Umar:
wannan bai kamata asashi a social media ba tunda mijinki ne na SUNNAHamma wanda yasan baida aure yayi irin wannan yagani LADA zai samu ko ZUNUBI.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.