Labaran Hausa

Ummi Rahab da mijinta Lilin Baba sun saki bidiyo suna sharbar romon soyayya a cikin mota

Ummi Rahab da mijinta Lilin Baba sun saki bidiyo suna sharbar romon soyayya a cikin mota

Fitacciyar jarumar masana’antarĀ  kannywood Ummi Rahab wadda aka daura auren ta da mawaki Lilin Baba a watannin baya, sun saki bidiyon su tare suna sharbar romon soyayya.

Jarumar a kwanakin baya ma sun saki bidiyon su da kuma hotuna wanda suka yi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta musamman ma shafin Facebook da Instagram.

Ummi Rahab tana daya daga cikin jarumai wadanda suka fi daukar hankali a masana’antar kannywood duba da yanayin shekarun ta a matsayin ta na matashiya, ita ce jaruma mafi kankanta da take da miliyoyin mabiya a shafukan sada zumunta.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon bidiyon ma’auratan inda suke sharbar romon soyayyar tasu cikin jin dadi da nishadi.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

https://www.instagram.com/reel/CjmD890KNZX/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button