
Umar MB ya fitar da waka daya daga cikin sabon kundin album dinsa mai suna “Gangariya Album” wanda zai fitar muku nan bada jimawa ba.
Gangariya Album ne da mawakin yake ji da shi kuma zai samu zafaffan wakoki na soyayya a cikinsa.
Idanunki ita ma waka ce wanda aka yi ta soyayya da kauna wanda wata matukar burge al’umma.
Ga Audio din wakar nan a kasa domin ku saurari wakar.
Ga kuma bidiyon wakar “Idanun ki” a kasa domin ku kalla.