Advertisement
Labaran Hausa

Wani matashi dan shekaru 16 ya mutu bayan ya biyawa kansa bukata har sau 42 ba tare da mace ba

Wani matashi dan shekaru 16 ya mutu bayan ya biyawa kansa bukata har sau 42 ba tare da mace ba

Wani dan shekara 16 ya rasu bayan biyawa kansa bukata sau 42 ba tare da hutawa ba a garin Rubiato dake yankin Goias a kasar Brazil, kamar yadda shafin “Labarun Hausa” suka ruwaito.

Mahaifiyarsa ta sanar da manema labarai cewa, ta san yadda dan ta yasaba da biyawa kansa bukata kuma tana da shirin kai shi asibiti domin ganin likita ashe ta makara.

Matashin ya fara biyawa kansa bukata tun tsakiyar dare inda yakwashe awoyi da dama yana abu guda.

A makaranta, ‘yan ajinsu sun bayyana yadda yaron ke da matsala, sun bayyana yadda yake tsananin sha’awar mata ba tare da ya damu da shekarun su, halitta, kyau ko kalar fatar su ba.

A dakinsa, an ga hotuna da bidiyoyi da dama na tsiraicin mata wadanda ya adana a na’urarsa mai kwakwalwa.

Ta yuwu ya rasu ne bayan ruwan jikinsa da kuma karfinsa duk sun kare sabida yadda ya dinga biyan bukatar kansa har sau 42.

Rahoto daga👉 Labarun Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button