Advertisement
Labaran Hausa

Wani matashi mai suna Anas Villa yayi alkawarin zai auri Muneerat Abdussalam idan ta aminta

Wani matashi mai suna Anas Villa yayi alkawarin zai auri Muneerat Abdussalam idan ta aminta

Wani Matashin yaro mai suna Anas villa dan kasar zamfara yayi alkawalin cewa, duk yadda rayuwar Muneerat Abdussalam ta shiga a halin yanzu da ta rasa goro ko abin saye ta zamo Gwanjo.

Anas villa yayi wannan rubutu a shafinsa na sada zumunta inda yake cewa, da gaske yake idan har ta aminta da wannan dama da ya bata ga abinda yake cewa.

Ni dan asalin jahar zamfara ne: na kuma shirya tsaf tare da tsarkake niya, domin mu rufawa juna asiri akan auran Muneerat Abdulsalam Tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Mutane da dana sun tofa albarkacin bakin su akan wallafar da matashin ya yi, ga kadan daga ciki.

Nura Adamu yace: Ai baka bukatan shawara Indai zakayi Dan Allah ne kamar yadda kache.

Shamwil Muhammad naga’eh cewa yayi: Wannan Fostin kamfanin Ammasco lubricant ne suka dauki nauyin kawo maku shi.

murtala khalilu yace: Anas Villa .

Sabiu Muhammad Gtown yace: Wallahi ji nikai kamar in iskoka in zabgama mari.

Aminu Abubakar sadiq cewa yayi: Bakada Hankali Wallahi Ai Ko Ga Ƙafa Aka Dauraman Itah Ban Iya Janta Muneerat Abdulsalam Ai Yanzu Tafara Hadauwa Da Wulaƙaci Duniya Tajira Lahirata.

Ukashatu Abubakar Gusau yace: Malan Wace Kalar Wiwi Kasha. , to Bazamu Yadda Ba Wallahi.

Rahoto daga Labarun Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button