
Labaran Hausa
Wani Sabon Salon Daukar Hoto Da Jarumar Kannywood Ta Dauka Da Ya Dauki Hankula Sosai
Wani Sabon Salon Daukar Hoto Da Jarumar Kannywood Ta Dauka Da Ya Dauki Hankula Sosai
Jarumar Maryambooth ta wallafa wasu sabbin Hotuna a Shafin ta na Instagram wanda take kwance acikin tukunyar wanka na murnar Sabuwar Shekara.
Bayan wallafar hotunan ne wasu daga cikin Mabiyanta sukaita Cece kuce akan bayyanar hotunan inda kowa yaketa tofa albarkacin bakinsu, sai dai har yanzu jarumar bata furta komai ba akan hakan
Kalli hotunan daga Shafin nata
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.