
Wata Sabuwa Sunusi Oscar 442 Ya Shiga Rigimar Rarara Da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Gandujai
Wata Sabuwa Sunusi Oscar 442 Ya Shiga Rigimar Rarara Da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Gandujai
Kamar yadda kuka sani a satinnan Ne ake tattauna batu kan rigimar Abdullahi Umar Gandujai da mawaki Rarara inda aka Bayyana Cewar tuni Rarara ya Gudu Abuja don kar Gwamna yasa ayi kamashi
Saide a Yayin da Rigimar Ke tsaka da zafinta Ne Sai Jarumin Kannywood wato Sunusi Oscar Yayi Wata wallafa a shafinsa na Instagram inda ya bayyana cewar daman Ba’a Bawa rarara amana domin ana nan tafe kamar yadda zai wakeka ya caccaki Abokin hamayyarka haka Kema wataran sai caccakeka
Kamar yadda ya wallafa
‘Lallai kuwa rarara zakaga rashin daraja tunda ka taba uban Abba, Dan bazai barka Kaba Wallahi’
kana ya Kara wallafa
‘Kwankwaso yayi gaskiya da yake cewa shi rarara inda yayi maka waka sallameshi amma karka bashi Amana:
Inda Daga Nan Suma mabiyan rarara Suka fara wallafe – wallafe kamar yadda wannan Shafin Zaiyi Bincike Domin kawo muku Cigaban maganar da Zarar mun Kammala Bincike
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.