Advertisement
Labaran Hausa

Wata Saniya mai suna Lurch wacce tafi ko wace Saniya tsawon kaho a duniya ta dauki hankulan jama’a

Wata Saniya mai suna Lurch wacce tafi ko wace Saniya tsawon kaho a duniya ta dauki hankulan jama'a

Wata Saniya mai suna Lurch wacce ita ce mafi tsawon kaho a duniya a jihar Arkansas a kasar Amurka, girman kahon nata ya kai 95.25 cm (37.5 in) tsayinsa taku bakwai.

A ranar 6 ga mayu 2003 Saniyar an samota ne hannun ‘yan kabilar watusi na Afirka a kasar Rwanda, Saniyar mallakar wata mata ce mai suna “Janice Wolf” wata ‘yar Amurka a garin Gassville a jihar Arkansas Amurka.

Abin bakin ciki, Lurch ta mutu da karfe 3 na yamma a ranar 22 ga watan Mayu 2010 dalilin ciwon daji a gindin daya daga cikin kahonin.

Ga hotunan Sanaiyar a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button