
Yadda Abduljabar Ya Bayyana Cin Hancin Da Lauya Ya Karba A Wajensa Da Sunan Zai Fitar Dashi Daga Kurkuku
Yadda Abduljabar Ya Bayyana Cin Hancin Da Lauya Ya Karba A Wajensa Da Sunan Zai Fitar Dashi Daga Kurkuku
Abduljabar Kabara Da Ake Xarginsa Da Batanchi Ya Zargi Lauyansa Dalhatu Shehu Usman Da Laifin Karban Cin Hanci Kudi Daga Hannunsa
Hukumar Dillanci Labarai Na Kasa Tace Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara Yana Tuhumar Dalhatu Shehu Usman Da Karbar N2m Domin Ya Bawa Alkali Rashawa
Shehi Malamin Ya Bukaci Kotu Tayi Watsi Da Karar Da Ake Masa Sannan Kuma Ta Sallameshi Cikin Mutunchi
Inda Ya Bayyana Cewar Lauyan Ya Sameshi A Cikin Kurkuku Ya Fada Mini Cewa Alkali Ya Umarcheni Da Na Fada Maka Ka Bashi N2m Domin Wankeka Dag Zargin Da Ake Maka
Inda Lauyan Ya Kara Fada Mini Daga Bawa Bayan Ya Karbi Kudin Cewar Ya Bawa Alkali N1.3m Sanna An Bawa Wani Mutum 300k Shi Ma Kuma Kansa Ya Dauki N500k
Inda Shi Kuma Lauyan Ya Bayyana Manaima Labarai Cewar Baiyi Mamakin Jin Haka Daga Bakin Malamin Ba Domin Kuwa Halinsa Ne Haka
Sannan Kuma Ya Kara Bayyana Cewar Kafi Ni Akwai Wadda Malamin Ya Zarga Da Bin Matarsa Kamar Yadda Jarida Legit Hausa Suka Rawaito
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.