Advertisement
Labaran Hausa

Yadda Ahmed Musa dan kwallon Nageriya ya gina katafariyar Makaranta a ya sanya sunan Mahaifinsa

Yadda Ahmed Musa dan kwallon Nageriya ya gina katafariyar Makaranta a ya sanya sunan Mahaifinsa

Kamar yadda kuka sani dai Ahmed Musa shahararran dan wasan kwallon kafa ne na Kasar Nageriya na kungiyar Super Eagles.

Ahmed Musa dai dan wasan kwallon kafar Nageriya ne wanda yayi fice tare da daukar lambobin yabo a kungiyar tasu ta Super Eagles.

A wata wallafa da muka samu a yanzu akan dan wasan kwallon daga shafin Facebook na “Focus News Hausa” sun wallafa cewa:

Wata Katafariyar Makaranta da Dan Kwallon Kafar Najeriya Ahmed Musa ya gina, ya sanyawa sunan Mahaifansa a Bukuru karamar hukumar Jos ta Kudu a jihar Filato.

Shafin na “Focus News Hausa” sun wallafa wannan dan gajeren bayanin tare da hotunan Makarantar da Ahmed Musa ya gida, kamar yadda zakuga hotunan Makarantar a kasa.

Ga hotunan domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button