Labaran Hausa

Yadda Aka Yankewa Dan Wasan Kwakwayon Fim Din Amurka Kaala Walker Shekaru 50 Kan Laifin Fyade

Yadda Aka Yankewa Dan Wasan Kwakwayon Fim Din Amurka Kaala Walker Shekaru 50 Kan Laifin Fyade

An yanke wa dan fim ɗin Amurka, Kaalan Walker hukuncin shekara 50 a gidan yari bisa laifin fyade

Kalan Walker, dan wasan kwaikwayo na Amurka kuma mawaki, ya samu hukuncin daurin shekaru 50 a gidan yari bayan samunsa da laifin yiwa wasu mata bakwai fyade; mata hudu da ƴan mata matasa uku

Ƴan sanda sun ce, “Wadanda abin ya shafa, wadanda masu sana’ar tallan kaya, sun yi zargin cewa Walker ya kai neme su ta kafafen sada zumunta na yanar gizo don ya taimaka musu a harkar sana’ar su,” amma lokacin da wadanda abin ya shafa ke kadaita da shi, sai ya yi lalata da su.

Kaalan, wanda aka yanke wa hukuncin a ranar Litinin, zai jawo wadanda abin ya shafa zuwa wurare ta hanyar gaya musu cewa akwai wani hoton bidiyo na waka ko kuma zai gabatar da su ga wani sanannen, in ji City News.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button