
Labaran Hausa
Trending
Yadda Akayi Jana’izzar Jarumin Kannywood Umar Malumfashi
Yadda Akayi Jana'izzar Jarumin Kannywood Umar Malumfashi
kamar yadda Jiya muka kawo muka labarin cewar Jarumin Kannywood Umar Malumfashi ya Riga gidan Gaskiya kasancewar doguwar rashin lafiyar da yayi fama da ita
Marigayin Ya rasune a wani asibitin dake Unguwar hausawa ,kusa da masallacin murtala a kwaryan birnin Kano ranar talata 27 ga watan satumbar 2022 bayan sallar magriba
inda a yau laraba Akayi Jana’izzar Jarumin kamar yadda zakuga hotunan Jana’izzar a Nan Kasa
Da fatan Allah ya jikansa da rahama yasa ya huta .
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.