Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Yadda Akayi Musayar Yawu Tsakanin Rahama Sadau Da Mansurah Isah Kan Kamfen Din Tinubi

Yadda Akayi Musayar Yawu Tsakanin Rahama Sadau Da Mansurah Isah Kan Kamfen Din Tinubi

Tawagar mata ta yakin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar APC, Bola Tinubu, da aka fitar ranar Asabar ta bar baya da ƙura a masana’antar shirya fina-finai.

A daftarin mai ƙunshe da shafuka 70, an ga sunayen jaruman Kannywood da Nollywood aƙalla 33 da suka samu shiga jirgin kamfen APC na mata.

Jaruma Rahama Sadau na ɗaya daga cikin waɗanda sunansu ya shiga tawagar, sai dai da take martani kan lamarin a shafinta na Instagram, Jarumar ta nesanta kanta daga shiga tawagar, inda ta yi ikirarin cewa, “Ƙarya ce mai girma.

A rubutun da tayi Sadau Tace wannan karya Ce Bani Da Masanin Kan Wannan Lamarin Ban San Yadda Sunana Ya Kutsa Jerin Sunaye Ba, Bani Da Alaka Da Lamarin Ta Ko’ina

Saide Koda Da Masura Isah Taji Wannan Batu Ta Mayar Da Martanin Kan Lamarin Inda Tace Rahama Mk Ake Nufi Ba Rahama Sadau Ba Inda Ya Rubutun Nata Tace

View this post on Instagram

A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah)

Inda Ita Kuma A Nata Bangaren Ta Bayyana Wallafa Cewar

Masu Sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button