Advertisement
Labaran Hausa

Yadda jaruman kannywood Mata da Maza suka taya jaruma Rukayya Dawayya murnar bude gidan gyaran jiki na Mata a Kano

Yadda jaruman kannywood Mata da Maza suka taya jaruma Rukayya Dawayya murnar bude gidan gyaran jiki na Mata a Kano

Kamar yadda kuka sani dai jarumar masana’antar kannywood Rukayya Umar Santa wacce aka gi saninta da Rukayya Dawayya, ta bude wani katafaren gidan gyaran jiki na Mata mai suna “DY Ultra85”.

Sai dai hakan ba karamin burgewa mutane ya yi ba duba da yadda Mata da dama suna bukatar wajan gyaran jiki amma basa samin kamar yadda suke so.

Jaruman masana’antar kannywood ‘yan uwa da abokan arziku sun halarci wajan bikin bude gidan gyaran jikin na Rukayya Dawayya, inda suka wallafa kyawawan hotuna a wahan da suka dauki hankulan jama’a.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button