
Labaran Hausa
Trending
Yadda Jaruman Kannywood Suka Halirchi Wajen Dinner Bude Katafaran Gidan Gyaran Jikin Ruqayya Dawaiya
Yadda Jaruman Kannywood Suka Halirchi Wajen Dinner Bude Katafaran Gidan Gyaran Jikin Ruqayya Dawaiya
A Yau Ne Muka Sami Wallafawar Da Shafin Fimmagazine Suka Na Hotunan Jaruman Kannywood Yayin Da Suka Halirchi Wajen Dinner Bude Gidan Gyaran Jikin Da Ruqayya Dawaiya Tayi Kamar Yadda Suka Wallafa
‘Bikin buɗe ‘DY Utrat85′, katafaren gidan gyaran jiki na jaruma kuma furodusa Ruƙayya Dawayya, a Kano a ranar Laraba, 26 ga Oktoba, 2022’
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci a sahen mu na tsokaci.