
Labaran Hausa
Yadda matasa suka tasa Aisha Humaira yarinyar Rarara a gaba zasu mata shegen duka a wahan zaben Gwamnoni
Yadda matasa suka tasa Aisha Humaira yarinyar Rarara a gaba zasu mata shegen duka a wahan zaben Gwamnoni
A wata bidiyo da muka samu a dandalin Tiktok munga yadda matasa Maza da Mata suke kokarin dukan Aisha Humaira, wacce take goyon bayan dan takarar Gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Kano ” Gawuna”.
A wajan da ake gudanar da zaben dai matasan sunyi yunkurin dukan Aisha Humaira amma hakan bai yuwu ba, domin wasu daga cikin mutanen wajan sunyi kokarin hanawa sun dakatar dasu.
Zaku iya kallon bidiyon a muka ajiye muku a kasa domin ku kalli yadda matasan suke kokarin dukan Aisha Humaira.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.