
Labaran Hausa
Yadda Murja Ibrashim Kunya ta yiwa wata mata jina-jina a wajan biki
Yadda Murja Ibrashim Kunya ta yiwa wata mata jina-jina a wajan biki
Murja Ibrashim Kunya shahararriyar ‘yar TikTok ta yiwa wata mata dukan tsiya a wajan wani shagalin biki.
Tashar “Amo Hausa Tv” sun wallafa bidiyon Murja Ibrashim Kunya inda take fadace-fadacen ta a kan matar da sukayi rigimar.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda Murja din take yiwa matar wankin babban bargo.
Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.